Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - Gwamnatin kasar dai ta ayyana wannan ranar a matsayin hudu ga kowa domin ci gaba da murnar nasarar.
Shugaban kasar Macky Sall, ya tarbi tawagar ‘yan wasan na Teranga a fadarsa inda ya mika masu tutar kasar.
Senegal dai ta dauke kofin ne bayan doke Masar a bugun daga kai sai mai tsaron gida 4-2.
Wannan ya baiwa kasar damar doke kofin a karon farko, bayan fafatawar wasan karshe a 2002 da 2019.
342/